June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Za a fassara hudubar ranar Arafat da Hausa

1 min read

Shafin intanet na Haramain ya ruwato cewa za a soma hudubar ranar
Arafat da misalin karfe 12:25 na rana a agogon birnin Makkah.
Za a fassara hudubar zuwa harsuna da dama wadanda suka hada da
Hausa, Turancin Ingilishi, Faransanci, Bengali, Farsi, harshen Turkiyya,
Urdu, harshen China da wasu da dama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *