July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kifewar jirgin kwale-kwale yayi sanadiyyar mutuwar mutane 10

1 min read

Mutane goma sun mutu, an ceto biyar, yayin da wasu
hudu suka bace, sakamakon kifewar wani kwale kwalen
daukar fasinja a birnin Lagos na Tarayyar Najeria, kamar
yadda hukumomi suka bayyana a Asabar din nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *