Abin tausayi baya karewa a duniya duk wanda ya taimaki wani Allah zai masa.
1 min read
Duk wanda ya taimaki wani Allah zai taimaka masa.
Akwai wata baiwar Allah a unguwar Darmanawa bayan asibitin malam
Aminu Kano uwar marayu ce sakamakon ruwan sama da a ka yi a na
gobe Sallah dakin da suke kwana ya rushe yanzu sai a makwabta take
kwana ita da jikokin ta marayu su uku.
Ga duk mai bukatar tallafawa wannan mata uwar marayu kofa a bude
take, za ka iya tuntuba ta Tijjani Adamu.
08149004687
09036261002