June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Amfani da kai da kafa ko fatar dambar layya kan iya haifar da cuta.

1 min read

Wani masani kan harkokin lafiya Dr Ahmad Dauda yayi Kira ga al’umma dasu guji ammafani da Kai da kafa ko fatar da akayi amfani da taya wajen babbaka.
Dr Dauda ya Kara da cewa akwai wasu sunadarai a jikin taya wanda dan Adam idan yayi amfani dasu matsala zata iya faruwa mai matukar wahalar magancewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *