June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gobara na cigaba da ci kamar wutar daji.

1 min read

Alkaluman hukumomi a Brazil sun nuna cewa an samu gagarumar
karuwar gobarar da ke ci gaba da ci a yankunan dajin Amazon a
watan Yulin da ya wuce idan aka kwatanta da irin wannan lokaci a
bara.
Hotunan tauraron dan adam da Hukumar Kula da sararin samaniya ta
Brazil ta tattara sun nuna karuwar gobarar da kashi 28.
Shugaban kasar Jair Bolsonaro ya karfafa ayyukan noma da hakar
ma’adinai a yankunan dajin bayan matsin lamba daga masu zuba jari
na duniya.
Sabbin alkalumman da aka fitar sun sanya damuwa game da sake
samun gagarumar …ďarnar da ta gigita duniya a watan Agusta da
Satumban bara, abin da ya janyo sukar gwammnatin kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *