June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ranar Talata 4 ga watan Augusta za’a koma makarantun boko a jihar Kano.

1 min read

A ranar talata nan ne daliban ajin karshe na secondary school zasu koma cigaba da daukar darasi domin tun karar jarabawar Waec.
A baya dai gwamnatin tarayya ta sanar da soke jarabawar daga bisani gwamnatin tayi amai ta lashe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *