July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wata mata ta haifi yara shida

1 min read

Da farko Ifeoma da mijinta sun shiga halin damuwa yayin da suka
dauki lokaci ba tare da sun haihu ba bayan aurensu, to amma
lamarin ya ba su mamaki daga karshe sun samu ‘yan shida.
Yayin da aka tashi yi wa Ifeoma tiyata an gano jajiri na shida bayan
an fito na biyar, abinda ya baiwa kowa mamaki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *