April 14, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Daya daga cikin ‘yan kasuwar Saban Gari wanda karota ta rushe runfunansu ya saci mota.

1 min read

Har yanzu tsugune bata kareba,domin kuwa yan kasuwar da hukumar karota ta rushewa runfuna a kasuwar Saban Gari, an kama daya daga cikin su yana kokarin bude wata mota kirar corola.

Matashin ya ce shi dan kasuwa ne a kasuwar saban gari,kuma a yanzu bashi da sana’ar da zai iya rike iyalansa Wanda a baya wannan Sana’ar ta rufamasa asiri.

LMatashin ya kuma Kara da cewa yanzu haka ‘yar sa ce bata da lafiya dalilin da ya sanya ya yanke hukuncin satar motar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *