April 14, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ginin islamiyya tsahon shekara biyar babu tallafi.

1 min read

Madrasatul darul hujjajj ta dade a bude tun bayan da wata damuna ta zo ta rushe ginin makarantar islamiyyar.

‘Yan kwamitin makarantar sun nemi gudunmawa daga al’umma amma taimakon ya faskara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *