A yau Laraba ne ake gudanar da zaban sabon Shugaban Jami’ar Bayero dake nan Kano.
1 min read
‘Yan takara biyar ne suke fafatawa a yanzu haka,ciki hadda tsahon mataimakin Shugaban Jami’ar Adamu Tanko.
A cikin farkon wannan Augusta ne,Shugaban jami’ar Farfesa Yahuza Bello ya sauka daga makaminsa bayan da wa’adinsa ya cika.