June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Akwai yuhuwar dalibai masu tari da mura baza su zana jarabawar Waec ba- kwamitin kartakwana.

1 min read

Kwamitin gwamnatin tarayya ya sanar da cewa dalibai masu tari da mura ko zazzabi akwai yuhuwar za a ciresu daga sunayen daliban da zasu zana jarabawar ta kammala sakandire a fadin jihoyi 36 na Nigeria.

Sanarwar ta Kara cewa Kamata yayi gwamnatocin jihoyin su mai da hankalinsu kan daliban da suke da cikekkiyar lafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *