June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gobara ta yi barna a shalkwatar ECOWAS a Abuja

1 min read

Gobara ta lalata wani bangare na shalkwatar ofishin kungiyar kasashen
yammacin Africa – ECOWAS a ranar Talata da daddare.
Kawo yanzu hukumomi basu ce komai ba kan lamarin kuma ba a san
iya barnar da gobarar ta yi ba.
Sai dai wasu rahotanni na nuna cewa gobarar ta lalata bangaren
ofisoshin kula da kudi na sakatariyar.
8:25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *