June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ko Yaya daukar matasa ayyukan yi Npower zai kasance.

1 min read

Karo na uku kenan da gwamnatin Nigeria ta Sanar da sake bude shirin Samar da ayyukan yi,ga matasa wanda ake kira da Npower.

To sai gwamnatin tace a wannan karan matasa dubu 700 kawai za’a dauka a fadin jahohi 36 dake fadin Nigeria.
Cikin wani jawabi da ministan jinkai ta Nigeria Zainab Umar farouk ta ce a yanzu matasa miliyan biyar ne suka shigar da takardunsu.
Wannan ya nuna a fili matasan dake kasar na zaune basu da aikin yi.
Ko yaya za’ayi wajen tsarin daukar matasan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *