‘Mijina ne ya sa wuka ya yanke hancina’
1 min read
Wata mata da mijinta ya yanke mata hanci ta bai wa BBC labarin
yadda lamarin ya faru.
Ta ce ta yi ƙoƙarin guduwa ta shiga gidan maƙwabta amma ƙofar a
rufe.