June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Rijistar Kurt un Dan sanda ta na dab da kammala

1 min read

A baya-bayan nan ne rundunar yan sandan Nigeria ta bude shinfinta domin daukar yan sanda Wanda ake Kira da konsutabul.
Wanda zasu ci gajiyar shirin sune masu takardun kammala sakandiri.
Rundunar yan sandar a tabakin jami’in hulda da jama’a frank Mba, ya san yawa hannu ta ce dukkan wanda zai nemi shiga shirin to dole ya kiyaye da ka’idojin da aka shinfida.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *