December 11, 2023

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ali Baba da Dansa sun karbewa Malaman Addini kudin Addua’ar Corona Naira dubu hamsin – hamsin da gwamna Kano ya basu

1 min read

Malaman addini sun shigar da Ali Baba a gama lafiya fagge tare da dansa kara gaban Hukumar karbar korafe-korafe da ya ki da rashawa ta Kano bisa karbewa malaman kudin adduar corona naira dubu hamsin-hamsin da gwamnan kano ya basu.
Hukumar ta ce tuni ta fara bincike kan zargin zaftarewa malaman addini kudin addu’a da gwamnan Kano ya basu, a yayin addu’a ta musamman da ya gayyacesu a ranar arfa.
Shugaban hukumar Muhuyi Magaji Rimin Gado ne ya bayyana hakan, ga Freedom Radio dangane da korafin wasu daga cikin malaman suka yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *