July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kungiyar Izalatul bidi’a ta Kasa na bukatar kulawarku

1 min read

JIBWIS na kakorin Gina Jami’a Mai suna *Assalam University* a HADEJIA, Jihar Jigawa.

*Idan Mutum million daya kowa zai tura 1000 kacal za’a hada 1 billion dan fara wannan gina.*

Wannan zai zamar maka sadaqatul Jariya (zaka ringa samun Lada matukar ana amfanuwa da wannan Makaranta har abada)*

*JAIZ Bank*
*Account Name: JIBWIS*
*0000535913*

Kayi sharing duk Wanda ya tura kana da lada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *