June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Mutane 4 ne suka mutu a wani hatsarin mota a nan kano

1 min read

Jaridar bustandaily ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne a dai-dai titin Gaida kusa sabon titin panshekara around 1:30pm a Ranar Talata.
Tin da fari wani mai babbar mota ne ya tsaya a kan titi a yayjn da wani mai babur din a dai-dai ta sahu yana binsa a baya.
Ganin babbar motar yaki wuce ya sanya mai babur din shangabansa’lamarin sa ya sanya mai babar motar sauka daga hannunsa.

Mutane hudu ne dai aka tabbatar da sun mutu a cikin babur din a dai dai ta sahun.
Kabiru Ibrahim Daura shine Jami’in Hulda sa jama’a na hukumar kare afkuwar hadura ta kasa reshen jihar kano,kuma ya tabbatar mana da faruwar lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *