June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tsofaffin matasan Npower zasu tura da bayanansu–

1 min read

Yan uwa masu Albarka sakamakon zaman da mukayi da focal person Npower Kano State akan batun screening ko Kuma daukar bayanai na Npower 2016/2018 wannan zama munyi shi ne domin samun tabbaci akan sanarwar da jama’ar mu sukaji a gidajen Radio cewa su tura baya nansu ta lambar waya ko Kuma su Kai bayanan nasu office din SSG.

Wannan sanarwa hakane Kuma tanada mahimmamci don haka muna sanar da jama’ar mu (Npower 2016/2018) dasu tura bayanan su kamar haka

1. Lambar waya
2. Email Address
3. Npower ID

Note
Npower ID shine wanda yake a portal dinka Kamar haka
NPVN/KN/2016/……

A tura wannan bayanai ta wannan lambar waya a WhatsApp ko text msg ko email address dazamu bayar kamar haka.

1. 08156517772
2. [email protected]

Wanda Kuma suke karkashin jagoranci wannan kungiya tamu zasu iya tattaro bayanan mutanan su na Kananan hukumomin su don su kawo mana a matakin jaha daga yau laraba zuwa Juma’a.

Mun samarwa da mutanan mu wannan sauqine domin sanin halinda ake ciki, muna fatan samun hadin Kai daga gareku baki daya.

Naku har kullun
Assalafi Isa Ibrahim
Npower President Kano State.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *