A yayin da hukumar Anti corruption ke cigaba da tsare dan Ali Baba daya daga cikin wanda hukumar ta tsare ya tsere daga hannun hukumar.
1 min read
Hukumar karbar korafe-korafe da cin hanci da rasha ta jihar ta cigaba da tsare dan mai baiwa Gwamnan jihar Kano shawara kan addinai Ali Baba bisa din gushen kudin addua’ar kudin malaman addini.
Hukumar ta ce tsare dan Ali Baba zai bata dama wajen cigaba da abinciken yadda lamarin ya faru.
A cikin mutanan da hukumar ta tsare akwai wasu mutane uku da sukai aikin karbe kudin malaman.
Sai dai rahotonni na nuni da cewa daya daga cikin mutanan ya tsere daga hannun hukumar.