June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Za’bude filayen wasanni a Nigeria

1 min read

Kwamitin Shugaban kasa mai Yaki da annobar Corona ya amince da bude filayen wasanni a kasar baki daya.
Daya daga cikin manyan Jami’an kwamitin Dr Sani Aliyu ne ya bayyana haka a jiya a birnin Tarayyar Abuja.
Ya ce filayen wasanni zasu cigaba da gudanar da wasann,sai dai banda guraren motsa jiki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *