July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ba lallai bane ko wani dalibi ya samu damar zana jarabawar Waec a jihar Kano.

1 min read

A gobe Litinin ne daliban ajin karshe na sakandire zasu koma Makarantunsu.

Gwamnatin jihar Kano ta ce dole ne sai ko wacce makaranta ta bi ka’idar data shinfida kafin dalibai su Fara gudanar da jarabawar waec a Ranar 17 ga watan Augustan da muke ciki.

Kwamishinan Ilimi na jihar ne ya bayyana haka a yayin da yake zantawa da manema labarai.
Daga cikin dokokin dole ne a samar da matakan kariya da suka hadar da safar hanci da baki da handsenitizer da sauran abubuwan da gwamnatin tarayya ta umarta a samar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *