July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Farashin kayan masarufi yayi tashin gauran zabi a Kano.

1 min read

Wani bincike da jaridar bus tan daily ta gudanar yayi nuni da cewa kayan masarufi,da suka hadar da shinkafa da taliya sugar macaroni da fulawa na Neman zamarwa takalan Nigeria sai wane da wane.
Wasu yan kasuwa sun shaidawa wakilin jaridar Bustandaily cewa ta shin kayan ya samo asali dane daga karin farashin manfetir da kuma rashin dala a kasuwanni.
Wasu mutane masu siyayya a kasuwar singa sun bukaci gwamnatin tarayya data saukakawa al’umma musamman man ganin irin yanayin da ake ciki na annobar covid 19 da al’amura suka yiwa al’umma wahala.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *