Jihar Kano na cigaba da fuskantar barazanar ambaliyyar Ruwa a damunar Bana
1 min read
Jihar Kano na fama da ambaliyar ruwa a damunar bana gidaje da gonaki sun salwanta a sakamakon ambiyyar ruwan.
Manoma da dama na cigaba da kokawa abisa wannan matsalar da damunar bana ke haifarwa.
Haka zalika gidaje marasa adadi a jihar kano suna cikin barazanar rushewa Wanda sai gwamnati tayi abinda ya kamata sannan za a Kai ga gacin kauda matsalar.