LABARI DA DUMI DUMI An nada tsohon Sarkin Kano Khalifan Tijjani na Afrika.
1 min read
An Nada Mai Martaba Sarkin Muhammad Sunusi ll A Matsayin Khalifan Tijjaniyya Na Africa
Malam Isyaka Rabiu Shine Khalifan Tijjaniyya Na Africa, Tun Bayan Rasuwarsa Ba,a Nada Sabon Khalifa Ba Sai Yanzu Da ‘Ya’yan Shekih Ibrahim Nyass Suka Nada Malam Muhammadu Sunusi A Matsayin Khalifa Na Tijjaniyya
Sarki Sunusi Ya Zama Khalifan Tijjaniyya Na II , Kamar Yadda Kakansa Sarki Sunusi Shine Khalifan Tijjaniyya Na Farko
Yanzu Haka Sarki Sunusi Ya Gaji Kakansa A Khalifanci Kamar Yadda Ya Gaji Kakan Nasa A Sarautar Kano
Shin Menene Rayinku Ku Akan Wannan Mukami Da Tsohon Sarkin Kanon Ya Samu