April 14, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kotu a jihar Kano ta Yankewa wani matashi hukuncin kissa a bisa batanci ga Annabi SAW

1 min read

Wata kotun shari’ar musulunci mai zamanta a Hausawa filin Hockey karkashin jagorancin mai shari’a Malam Aliyu Muhammad Kani, ya zartarwa wani matashi mai suna Yahaya Aminu Sherif hukuncin kisa ta hanyar rataya, sakamakon batanci da ya yi wa annabin tsira.

Kotun ta kara daure wani mai suna Umar Faruk mazaunin Unguwar Sharada daurin shekaru goma bisa kalmomin kaskanci da ya furta kan Mahalicci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *