June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Mutum fiye da miliyan 20 ne suka kamu da korona a duniya

1 min read

Adadin mutanen da suka harbu da cutar korona a duniya ya zarce
miliyan 20 ya zuwa yanzu.
Jami’ar Johns Hpokins ta ce jimillar mutane 700,000 ne suka mutu,
kana ɗaya cikin huɗu a Amurka suke.
Wakilin BBC ya ce hukumar lafiya ta duniya na kallon yankin Latin
Amurka a matsayin inda cutar ta fi kamari, musamman Amurka inda
nan ne adadin ya fi muni.
Wasu kasashen da a yanzu cutar ta fi tafka ta’adi a cikinsu sun hadar
da Brazil da Indiya da Rasha da Afrika ta Kudu.
Hatta kasashen da suka iya shawo kan yawaitar yaduwar cutar kamar
Spaniya da Australia da Japan, yanzu ana samun karuwar masu
kamuwa a cikinsu bayan da hukumomi suka janye dokokin kulle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *