Manchester United zata fafata da Servilla
1 min read
Kungiyar kWallon kafan Manchester United dake kasar Ingila zata buga wasan Semi Final a gasar Europe League a Ranar Lahadi da kungiyar kwallon kafa ta Servilla dake kasar Spaniyya.
Itama Intermilan zata fafata da Shakhtar a wasan semifinal.