July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Shugaban ‘Yan Sanda ya kashe Mutane uku -Duka da tabarya

1 min read

Lamarin ya faru ne bayan ɗan sandan ya yi wa wasu matasa uku
duka da taɓarya a caji ofis.
Ɗaya daga cikinsu ya tsira da karaya iri-iri. Ana zargin matasan ne da
sace kaji na wani mutum a birnin Bauchi.
Kungiyoyin kare hakkin ɗan Adam kamar Human Rights da Amnesty
International da ma wasu kungiyoyi na cikin gida sun sha zargin
jami’an tsaron Najeriya da keta hakkin bil Adama ciki har da kisa ba
tare da shari’a ba da azabtarwa da sauransu. Lamarin ya faru ne bayan ɗan sandan ya yi wa wasu matasa uku
duka da taɓarya a caji ofis.
Ɗaya daga cikinsu ya tsira da karaya iri-iri. Ana zargin matasan ne da
sace kaji na wani mutum a birnin Bauchi.
Kungiyoyin kare hakkin ɗan Adam kamar Human Rights da Amnesty
International da ma wasu kungiyoyi na cikin gida sun sha zargin
jami’an tsaron Najeriya da keta hakkin bil Adama ciki har da kisa ba
tare da shari’a ba da azabtarwa da sauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *