July 18, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Mahautan Kasuwar Kurmi sun gurfanar da shugaban Karamar Birni a gaban kotu.

1 min read
KUrmi rushau

Mahauta sun gurfanar da shugaban karamar hukumar Birni a gaban Kotu.

Mahauta dake Kasuwar Kurmi sun gurfanar da Shugaban Karamar hukumar Birni da Mataimakinsa a gaban kotu,abisa rushe musu Rumfunansu a Kasuwar ta Kurmi.
A Ranar Labarar data gaba ta ne,Shugabancin Karamar Hukumar Birnin ya rushe Rumfunan tare da umartar dukkan ‘yan kasuwar dasu ta shiga daga d kasuwar baki daya, a sakamakon fara gudanar da rusau a kasuwar ta Kurmi.
Wasu ‘yan kasuwa wanda suka shafe sama da shakara 80 suna gudanar da kasuwancin su,sun shaidawa jaridar bunstandaily cewa sama da shekara 120 suka mallaki rumfunan daga iyaye da kakanki.
Rahotanni sub bayyana cewa Sama da mahauta dari 500 ne ke gudanar da kasuwancin su, a wannan guri wanda zuwa yanzu dai haramar hukumar ta Birni ta rushes.

A zantawar wakilin mu Al’ameen Ibrahim da mataimakin shugaban karamar hukumar Birnin Kano, Alhaji Bello Aminu, ya ce ko wani dan Mahauci da yake da hakki a kasuwar za’a bashi rumfa guda daya,kuma sun yi ne da nufin zamanartar da kasuwar domin tafiya dai-dai da zamani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *