June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Manchester United zata fafata da Servilla a daren

1 min read

Kungiyar ta Manchester United Wanda ita ce kungiya daya tilo data rage a gasar zakarun turai aji biyu yau din zata san matsayinta a wasan da zasu buga da kungiyar kwallon kafa da Servilla dake kasar Spaniyya.

A shekaru uku da suka gabata dai Servilla ta doke Manchester United da ci 2-1.

A Wata hira da aka yi da Harry Maguire a wata kafar yada labarai dan wasan ya ce a shirye suke domin doke Servilla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *