March 16, 2025

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Menene makomar Matasan Nigeria na Npower

1 min read

Masana a amfanin Ilimi dana tattalin arzikin kasa,na ganin cewa babu wani abu da matasan kasar,suka amfana ga shirin nan gwamnatin tarayyar Nigeria na samar da ayyukan yi ga matasan kasar wato Npower.

A cewar masanan dai a yayin tattalin arzikin kasa, kamata yayi gwamnatin tarayya ta samarwa matasan, da suka kammala shirin na farko da kuma wadanda suka gama a shiri na biyu sana’o’in dogaro kai, domin rage rashin ayyukan yi tsakanin matasa.

Gwamnatin tarayya dai ta bude kashi na uku na Npower wanda ta ce matasa dubu 40000 zata dauka.

Sama da matasa miliyan biyar ne dai suka nemi shiga cikin shirin na Npower a bana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *