June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

‘Yan sandan Kano sun gano gidan da aka tsare wani mutum shekara 15 a kulle

1 min read

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano a yau Lahadi, sun samu
nasarar ceto wani matashi mai shekaru 35 a duniya wanda ake
zargin mahaifnsa da ɗaure shi har na tsawon shekaru 15.
Jaridar Internet ta INDEPENDENT ta ruwaito cewa da misalin ƙarfe
11:45 na safiyar Lahadin nan ne, ‘yan sandan tare da rakiyar motar
ɗaukar marasa lafiya suka isa gidan da aka ɗaure mutumin a
Unguwar Sheka.
Za mu kawo muku cikakken labarin nan gaba kaɗan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *