June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Za’a Bude Makarantun Kasar nan baki daya.

1 min read

Rahotanni na nuni da cewa mai yuhuwa ne a bude makarantun Kasar nan, musamman ma Jami’o’in tarayyar Kasar nan.

A cewar rahotan gwamnatin tarayyar ta shirya bude makarantun a farkon watan Disambar Shekara ta 2020.

A cewar Rahoton Gwamnatin tarayya zata zanta da Kungiyar Malaman jami’o’i ta kasa Asuu kan yajin aikin da kungiyar take gudanarwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *