June 18, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ba’a kawo jarabawar waec akan lokaci a jihar kano ba.

1 min read

Dalibai a nan Kano,sun koka game da tsaikon kawo jarabawar waec a kan lokaci.

A cewar daliban tsawon lokaci ba’a a kawo jarabawar ba, domin fara jarabawar ta waec din.

A yau Litinin ne dai aka fara gudanar da jarabawar lissafi wacce ake ganin cewa sanya jarabawar lissafi, a farko kan iya haifarwa daliban matsala, ganin irin yadda covid 19 ta zaunar da daliban a gida batare da zuwa makaranta ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *