An sace Dalibai Mata Masu zana Jarabawar WAEC a jiya
1 min read
Rotanni sun ce daliban yan kudancin kaduna sun yi batan dabo,bayan da aka kammala zana jarabawar lissafi ta Waec a jiya litinin.
Wani Malam Abdullahi ya shaidawa jaridar bustandaily cewa ana zargin cewa masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa ne, suka sace yan matan.
Kawo yanzu dai babu wata kungiya ko wasu mutane da suka dauki alhakin lamarin.
Sai dai wata majiya mai karfi ta bayyana cewa wasu mutane dauke da makamai ne suka yi gaba da daliban.
Wannan karyar banzace ace ansace yan exams wannan hankali bazai daukaba takamata talakawa su tashi su karekansu tunda shuwagaabnni sun nuna gajiyawarsu akai..sako saga Abu Aisha