July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

An sace Wasu dalibai Mata masu Jarabawar WAEC a jiya

1 min read

Wasu ‘yan mata masu zana jarawabar waec sunyi batan dabo,bayan da aka kammala zana jarabawar lissafi a jiya litinin.

Rahotonni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne kudancin kaduna a jiya.

Wani magidanci mai suna Abdullahi ya shaidawa jaridar Bustandaily cewa yan matan ana zargin masu garkuwa da mutane ne domin neman kudin fansa suka sace su.
Kawo yanzu babu wata kungiya ko sako da ya tabbatar da inda matan suke.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *