June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ana zaton mutane uku sun mutu bayan da wani gini ya fado a unguwar Rijiyar Lemo a Jihar Kano

1 min read

Mutane da dama ne suka sami rauni sanadiyyar rushewar wani ginin babban shagon sayar da kayayyaki da ake yi a unguwar Rijiyar Lemo.

A cewar wasu matane uku sun mutu a yayin da ginin ya fado.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe ɗaya na ranar yau Jumu’a,
Wani magini a unguwar wanda daya ne daga cikin wanda yayi kokarin ceto wanda al’amarin ya faru inda ta iske jami’an hukumar kashe gobara ta jihar Kano na kokarin ceto waɗanda al’amarin ya rutsa da su.

Wasu mutane da suka shaidawa wakilin bustandaily cewa akwai masu aiki da dama wanda aikin ya rutsa dasu a yayin da ginin ya rushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *