September 22, 2023

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Labari da dumi duminsa-Ambaliya ta kashe mutum 72 a jiya

1 min read

Sudan ta ce ambaliyar ruwa da ruwa mai ƙarfi ya haddasa ta yi sanadin
mutuwar mutum 72 tun ƙarshen watan Yuli, yayin da kuma ɗaruruwa
suka kasance babu muhalli.
Sama da gidaje 17,000 da gine-gine suka lalace kamar yadda
hukumomin Sudan suka bayyana a cikin wata sanarwa.
Sudan ta fi fama da saukar ruwan sama mai ƙarfi a watan Yuni da
Oktoba, kuma ƙasar duk shekara sai ta yi fama da ambaliyar ruwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *