June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Mijin da ya kulle matarsa a gida har ta mutu yazo hannun Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano

1 min read

Mutum Wanda ke unguwar mariri a jihar kano,ana zarginsa da kulle matarsa,mai juna biyu tsahon shekaru,Wanda daga karshe matar ta rugamu gidan gaskiya.

A cewar makoyar matar, gawar matar talalace,Wanda a karshe har wari take,a sakamakon da dewa.

Rundanar yan sandan jihar kano ta ce, tana tsare da magidancin a halin, yanzu,domin cigaba da bincike.

Karo hudu kenan ana samun wannan irin wannan matsala ta kulle mutane a cikin gida.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *