July 18, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Mijin da ya kulle matarsa a gida har ta mutu yazo hannun Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano

1 min read

Mutumin Wanda ke unguwar mariri a jihar kano,ana zarginsa da kulle matarsa,mai juna biyu tsahon shekaru,Wanda daga karshe matar ta rigamu gidan gaskiya.

A cewar makotan marigayiyar, gawar matar talalace,Wanda a karshe har wari take,a sakamakon da dewa.

Rundanar yan sandan jihar kano ta ce, tana tsare da magidancin a halin, yanzu,domin cigaba da bincike.

Karo hudu kenan ana samun wannan irin wannan matsala ta kulle mutane a cikin gida

1 thought on “Mijin da ya kulle matarsa a gida har ta mutu yazo hannun Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano

  1. Ayi masa hukuncin daya dace dashi dan wannan zalunci ne da rashin girmama dan Adam sako daga Abu aysha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *