A yau za’a fata wasan karshe na cin kofin zakarun turai.
1 min read
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich zata fafata da Paris Saint-
Germain.
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta fito ne daga kasar Jamus a yayin da Paris Germain ta fito daga kasar Faransa.