June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Sojoji uku sunyi wasan kura da ‘yan karota,a yau Laraba.

1 min read

Lamarin ya faru ne,yanzu-yanzu a titin Hotoro da misalin karfe 8:00 na safe.

Tin da fari dai sojojin sun tawo ne,a Wata mota kirar Toyota fara,kuma da dukkan alamu dai, sojojin sun ketare layin dake nuni da cewa adakata.

Sai dai Su akwai tabbas na cewa sojojin sun ketare layin,s nan ne fa ‘yan karota cikin rashin sani daya daga cikin su,ya bude kofar mota ya shiga kamar yadda aka saba.

Da yake dai sojojin babu kaki a jikinsu,kawai dan karota ya gayyato abokan aiki domin daukar mataki.

Biyu daga cikin yan karota suma suka suka shiga wannan farar mota ta sojoji,domin kama matar kasancewar takere layi.

Sojoji da suka ga haka kawai suka kunna motarsu suka yi awan gaba da suka yi awan gaba da ‘yan karota.

Jaridar bustandaily ta rawaito cewa sojojin dai,sun na dawa yan karota dukan kawo wuka.

Idris Garba daya ne daga cikin mutanan da suka kasance a gurin da lamarin ya faru ya bayyana mana cewa yan karota na da dalibar shiga motar mutane a yayin da aka karya wata ka’ida.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *