July 18, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Buhari ya bada umarnin Raba sababbin mitar wuta

1 min read
Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari y aba da umarnin gaggawa domin samar da mitar wutar lantaki a fadin kasar nan baki daya

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban hukumar kula da harkokin wutar lantarki ta kasa farfesa James Momoh.


Dattawan Kano sun kai ƙararsa wajen Buhari
Sanarwar ta ce samar da mitar za ta kawo karshen matsalar da ake samu wajen kayyade farashin wutar lantarki a Najeriya.
Mai dakin shugaban Kasar Nigeria Aisha Buhari ta magantu bisa matsalar data samu a jiya
A cewar sanarwar shugaban kasa y aba da umarnin ba da tallafi ga masu shigo da mitar domin shigo da shi da rahusa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *