July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kungiyar masu buredi tayi barazanar tsunduma yajin aiki

1 min read
Kungiyar masu buredi tayi barazanar tsunduma yajin aiki

Kungiyar Masu sana’ar buredi ta jihar ta ce fulawa da sauran kayayyakin buredi sunyi tsada a halin yanzu,Wanda akwai bukatar gwamnati ta sanya ido kan yadda lamarin ke gudana.


Shugaban kungiyar ya kuma ce lamarim fulawa a baya ana siyar da ita naira dubu 9000,amma a halin yanzu fulawa ta kai 14000.00 zuwa dubu 15000.00

Yajin aikin masu gura a Kano ya haddasa tsadar gurasar a yau


A baya-bayannan ne dai kungiyar Masu siyar da gurasa ta gudanar da nata yajin aikin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *