Gwamnatin Nigeria zata tallafawa Makarantu masu zaman kansu
1 min read
Gwamnatin tarayya za ta fara tallafawa malaman makarantu masu
zaman kansu da annobar cutar COVID-19 ta shafa.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya bayyana
hakan, inda ya ce tuni Gwamnatin tarayya ta nemi manyan filaye a
jihohin kasar nan 11 don gina gidaje masu dakuna biyu.
Dokar tsaftar Muhalli babu dalibai masu zana jarabawar WAEC
Ya kara da cewa gidajen za su zama masu saukin kudi da bai gaza
milyan biyu ba.
Osinbajo ya shaida hakan ne yayin babban taron kungiyar lauyoyi ta
kasa karo na sittin 60.
Ɗalibai fiye da 40 da ke rubata WAEC sun kamu da cutar da corona
Mataimakin shugaban kasa na cewa Gwamnatin tarayya a baya-
bayan nan ta maida hankali wajen ceto sana’oi daga rugujewa a
fadin kasar nan sanadiyyar COVID-19.
Osinbajo ya bayyana cewa tattalin arzikin kasar nan na kara habaka
duk kuwa da nakasu da aka samu a watannin baya.