July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido zai tsaya takarar shugaban Kasar Nigeria-2023

1 min read

Rohotanni sun yi nuni da cewa sarkin ya bayyana haka ne, a jiya Alhamis ta bakin Shugaban yada manufofin Tsahon sarkin Abdulhamid Dauda a jiya a Kaduna.

Tsohon sarkin Wanda a halin yanzu,ke gudanar da ziyarar mako daya a jihar Kaduna.

Malam Muhammadu Sunusi yayi Kira ga al’ummar Kasar nan dasu dage wajen zabar shugabannin da zasu kula da rayuwar su,ba zabar jami’iyya ba.

Haka zalika sarkin ya kuma ce, arewacin kasar Nigeria na fama da kashe-kashen rayuwar al’ummar da basu jiba basu gani ba,adan haka akwai bukatar kawo sauyi,musamman a bangaren tsaro Wanda a kullum Kara tabarbarewa yake kara yi.
Labari masu alaka Malaman islamiyya sun yi Alkunutu a Kano
Ziyarar sarkin yake garin Kaduna ita ce,ziyara ta farko da Sunusin ya kawo arewacin kasar,tun bayan cireshi daga kurejar sarkin Kano.
Wani labarin kuma LABARI DA DUMI DUMI An nada tsohon Sarkin Kano Khalifan Tijjani na Afrika.
A nasaran sarkin zai tsaya takarar kujerar Shugaban kasa, a zaben shekara ta 2023,sai ba’a bayyana jam’iyyar da zai tsaya takarar ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *