September 22, 2023

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wani Mummunan Hatsarin Mota yayi sanadiyyar Mutuwar Mutane Goma

1 min read

Wani hatsarin mota da yayi sanadiyar mutuwar mutane goma sha biyu a jihar Zamfara.
‘Yan ci rani 40 sun mutu a hatsarin kwale-kwale-MDD
Rahotanni sun ce hatsarin ya faru ne da misalin karfe shida na yammaci akan titin Tsafe zuwa Gusau wanda ya ritsa da wasu magoya bayan jam’iyyar PDP.
Hatsarin jirgin sama ya rutsa da mutum 191 a ƙasar
Mai magana da yawun jam’iyyar ta PDP a jihar Zamfara Alhaji Faruku Shattima ne ya tabbatar da faruwar lamarin.

Kungiyar masu Sana’ar Gurasa a Jihar Kano zata tsunduma yajin aiki
Ya ce magoya bayan jam’iyyar ta PDP sun je tarar gwamnan jihar Bello Matawalle ne wanda ke dawowa daga birnin tarayya Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *