September 22, 2023

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Sai an bude iya kokin Nigeria farashin shinkafa zai sauka

1 min read

Hukumar ƙarɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Kano ta ce ta yi iya ƙoƙarin ta wajen ganin ta magance ta’azzarar farashin Shinkafa sai dai a wannan karon abin ya ci tura. Shugaban hukumar Muhyi Magaji Rimingado ne ya bayyana hakan, ta cikin shirin Inda Ranka na nan Freedom Radio, yana mai cewa, baza su iya daidaita farashin Shinkafa ba a yanzu domin matsalar ba daga masu samar da shinkafar bane.
Rundunar Sojin Nigeria ta tarwatsa sansanin ‘yan Darussalam
Ya ƙara da cewa hana shigowa da shinkafar da gwamnatin tarayya ta yi shi ne musabbabin da ya haifar da tsadar shinkafar, kuma gwamnatocin jihohi baza su iya taɓuka komai a kai ba.
An Nada Shugabannin Hukumar Kula Da Gajiyayyu Ta Najeriya
“Gwamnatin tarayya ce kaɗai zata iya kawo ƙarshen matsalar ta

hanyar bada dama a ci gaba da shigo da Shinkafar kamar yadda ake
shigowa da alkama” a cewar sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *