June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Matashin da ya kwashe shekara 10 a gidan yari, a wata kotu a Kano ta bada umarnin biyansa miliyan 150

1 min read

Alkalin Kotun ya ce, matashin wanda aka yiwa kagen cewa yayi wa wata karamar yarinya mai kimanin shekara 13 fyade a unguwar Farawa a kano,kotun ta ce shaidun da aka gabatar basu chanchanci kotu ta gamsuda dalilan da aka gabatar mata ba.
Wani Babban Mutum a Nigeria zai gurfana gaban kotu saboda zagin Dan Jarida
Tun da fari dai masu gabatar da kara sun tabbatar da cewa matashin ya sace yarinyar ne,a yayin da yarinyar ke kan hanyar ta,
ta zuwa Islamiyya Wanda a nan ne, matashin ya samu nasarar sace yarinyar ,har ya aikata mata wannan aika-aika.

Da yake zantawa da manema labarai matashin ya ce ya godewa Allah abisa wankeshi da kotun tayi,inda ya ce zai yi amfani da kudin da za’a biyashi wajen dogaro da kai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *